iqna

IQNA

IQNA - Wasu kasashe mambobin kungiyar hadin kan kasashen musulmi na shirin shiga kasar Afirka ta Kudu domin gurfanar da gwamnatin sahyoniyawa a kotun Hague.
Lambar Labari: 3491089    Ranar Watsawa : 2024/05/04

Tehran (IQNA) Kwamitin da ke kula da harkokin masallacin Quds ya yi tir da matakin gwamnatin Isra’ila na takura wa babban limamamin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3484868    Ranar Watsawa : 2020/06/06